Jiya na tambayi Wave wallet a twitter akan wasu NFTs da muke gani achikin wallet dinmu. Sun tabbatar da cewa wayannan NFTs din ba daga garesu bane, kada muyi wata mu'amala dasu, kada muyi yunkurin tura turasu, ko wani transaction dasu. Kokarin yin mu'amala dasu ka iya sawa mutum ya rasa wallet dinsa ga scammers.
WOG NFT da Wave Genesis NFT sune kawai daga garesu. Su kuwa dama wayannan sayensu akeyi da SUI da kuma OCEAN.
Akiyaye!
WOG NFT da Wave Genesis NFT sune kawai daga garesu. Su kuwa dama wayannan sayensu akeyi da SUI da kuma OCEAN.
Akiyaye!